Bincika
 

Shafi

Barka da zuwa Muryar Nijeriya ............................ Sashen Hausa

Turo E-Mail

Tel: 234- 01- 8799428

Akalla Mutum guda ne ya rasu kana wasu hudu suka samu raunuka a yayin da wata naura dake daukar kayayyakin gini domin aza su sama  ta fado a wani yanki da ake ginawa a birnin Miami na jihar Florida.

 

Ita dai wannan doguwar na ura ta fado ne kan wani gida wanda ake amfani da shi a matsayin ofis inda aka lalubo mutum guda a ciki.

 

Home | Contact | VON | Contact Us | archive
Webmaster@voiceofnigeria.org :Change Password :VON Staff Sign Up
Copyright© 2007. All Rights Reserved Voice Of Nigeria. Developed by: VON ON-LINE

7255KHz 41m; 9690KHz 31m; 11770KHz 25m; 15120KHz  19m