Bincika
 

Shafi

Barka da zuwa Muryar Nijeriya ............................ Sashen Hausa

Turo E-Mail

Tel: 234- 01- 8799428

 

Mataimakin Shugaban Amurka Dick Cheney ya bayyana cewa matukar ana so a tabbatar da samun zaman lafiya tsakanin Isra’ila da Falasdinawa to akwai bukatar dukkannin bangarorin su kai zuciya nesa.

Mr Dick Cheney ya ce batun ware yankin Falasdinawa ya zama mai cin gashin kansa to fa abu ne da ya dace.

Mataimakin Shugaban Amurka ya ambata haka ne jim kadan bayan wata tattaunawar su da shugaban Falasdinawa Mahmud Abbas a Ramallah da ke yankin gabar kogin Jordan, a wani bangare ziyarar sa yankin gabas ta tsakiya.

 

Home | Contact | VON | Contact Us | archive
Webmaster@voiceofnigeria.org :Change Password :VON Staff Sign Up
Copyright© 2007. All Rights Reserved Voice Of Nigeria. Developed by: VON ON-LINE

7255KHz 41m; 9690KHz 31m; 11770KHz 25m; 15120KHz  19m