Bincika
 

Shafi

Barka da zuwa Muryar Nijeriya ............................ Sashen Hausa

Turo E-Mail

Tel: 234- 01- 8799428

Rahotannin dake fitowa daga manyan jamian lafiya na kasar Iraki na nuni da cewa , ana samun karuwar mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon wani hari da aka kai Birnin Karbala a ranar Litinin din da ta gabata, inda a yanzu hakayawan wadanda suka rasa rayukan nasu ya kai hamsin. 

Shi dai wannan bam ya tarwatse ne a daf da wani wurin ibada na Imam Hussain , wand jika ne ga Annabin Tsira MUHAMMD (S.A.W.) kuma wurin ya kasance wata cibiya ce da mabiya darikar shi a ke yawan kai ziyara.

 

Home | Contact | VON | Contact Us | archive
Webmaster@voiceofnigeria.org :Change Password :VON Staff Sign Up
Copyright© 2007. All Rights Reserved Voice Of Nigeria. Developed by: VON ON-LINE

7255KHz 41m; 9690KHz 31m; 11770KHz 25m; 15120KHz  19m