Hausa Archive

 
Search Engine
 
 

Shafi.......................... Nijeriya ............... Afrika............... labaran duniya

Barka da zuwa Muryar Nijeriya ............................ Sashen Hausa

Turo E-Mail

 

An fara kirga kuriun Zaben ‘yan majalisu da akayi a kasar Pakistan,wanda ke da karancin tashe tashen hankula sabanin yanda ake zato a baya.

Shugaba Pervez Musharraf yayi kira daa sami sasantawa bayan kada tasa kuriar a birnin Rwalpindi, a inda akai kisan gillar shugabar ‘yan adawa kuma tsohuwar firaministar fakistan wato Benazir Bhutto a ranar 27 ga watan Disambar bara.

Zaben na Sabuwar majalisar dokokin kasar gami data jihohi,an shirya yin sane tun a watan daya gabata amma shirin ya sami tsaiko sabili da kisan na Misis Bhutto.

A karshe an rufe tashoshin kada kuriu da misalign karfe 12 agogon GMT ainda kuma ake saran fara fitar sakamako a tsakiyardaren litinin.    

 

 
 
 

Home | Contact | VON | Contact Us | archive
Webmaster@voiceofnigeria.org :Change Password :VON Staff Sign Up
Copyright© 2007. All Rights Reserved Voice Of Nigeria. Developed by: VON ON-LINE

7255KHz 41m; 9690KHz 31m; 11770KHz 25m; 15120KHz  19m