Bincika
 

Shafi

Barka da zuwa Muryar Nijeriya ............................ Sashen Hausa

Turo E-Mail

Tel: 234- 01- 8799428

Wata yar kunar bakin wake dake kasar Iraki ta tarwatsa bam da ya kashe wasu mutane kusan 32 kana wasu 50 suka yi raunuka a birnin Karballa wuri mafi mahimmanci ga mabiya Shia.

Rahotanni sun bayyana cewa harin ya aukune kusa da hubbaren Sayyidina Husseini,Allah ya kara masa yarda

Kazalika jamian kula da lafiya sun bayyana cewa galibin wadanda hatsarin ya rutsa da su yan kasar Farisa ko kuma Iran ne..

 

Home | Contact | VON | Contact Us | archive
Webmaster@voiceofnigeria.org :Change Password :VON Staff Sign Up
Copyright© 2007. All Rights Reserved Voice Of Nigeria. Developed by: VON ON-LINE

7255KHz 41m; 9690KHz 31m; 11770KHz 25m; 15120KHz  19m