Bincika
 

Shafi

Barka da zuwa Muryar Nijeriya ............................ Sashen Hausa

Turo E-Mail

Tel: 234- 01- 8799428

Kanun labaru

A saurare mu

  • Kade -Kade
  • Labarai
  • Wasu Shirye-Shirye

Wadansu Ministoci biyu a  Najeriya sun yi murabus daga mukaman su. 

Hukumar kula Tashoshin Jiragen ruwa ta birnin Houston dake jihar Texas ta kasar Amurka zata kulla dangantaka da takwararta ta Najeriya. 

An samu nasarar fatattakarcutar shan inna /polio daga kasar Somaliya. 

Akalla mutum guda ne ya rasu kana wasu suka samu raunuka a yayin da wata doguwar na ura dake daga kayayyakin gini zuwa sama ta fado a  birnin Miami na kasar Amurka.

Sauran Harsuna

Shirye-Shirye

Labaran Nijeriya

Shugaban Najerya Alhaji Umar Musa Yar adua, ya amince da murabus din da ministan kula da harkokin lafiya ta kasar farfesa Adenike Grange tayi gami da Ministan kasa a maaikatar Mr. Gabriel Adaku. 

...... See More

Labaran Afrika

Hukumar lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa an samu nasarar fatattakar cutar shan inna ko kuma polio daga kasar Somaliya, a sakamakon rashin samun wani rahotan bullar cutar a cikin shekara guda da ta gabata.  .....See More

Labaran Duniya

Akalla Mutum guda ne ya rasu kana wasu hudu suka samu raunuka a yayin da wata naura dake daukar kayayyakin gini domin aza su sama  ta fado a wani yanki da ake ginawa a birnin Miami na jihar Florida........ See More

Home | Contact | VON | Contact Us | archive
Webmaster@voiceofnigeria.org :Change Password :VON Staff Sign Up
Copyright© 2007. All Rights Reserved Voice Of Nigeria. Developed by: VON ON-LINE

7255KHz 41m; 9690KHz 31m; 11770KHz 25m; 15120KHz  19m