Rundunar yansandan Najeriya na cikin shirin ko ta
kwana a duk fadin kasar sakamakon yanke hukunci kan
karar zaben shugaban kasa da za a yi yau a dai dai
lokacin da shugaba umaru yaradua ke ashirin barin
kasar zuwa kasar sin.
Kotun musamman mai sauraren kararrakin zabe zata bayar
da hukunci akan ko zaben yaradua na kan kaida ko kuma
a a .
Shugaban kamfanin sarrafaalbarkatun manfetur na kasa a
najeriya 9NNPC] Alhaji Abubakar Yaradua ya fada a
Abuja babban birnin Najeriya cewar a cikin makon nan
da muke ciki in Allah ya yarda matatar Man fetur ta
kasa da ke Kaduna arewa maso yammacin Najeriya za ta
cigaba da aiki.
Tun a cikin watan Fabrairun shekara ta 2006 matatarta
tsaya cik bayan taannaati da bututun dake tura danyen
uwa Kaduna