Sabon
kudirin doka da zai goyi bayan sake tsare tsare a fanning
albarkatun mai da iskar gas zaa mikashi ga majalisar dokokin
kasa cikin gaggawa.
Shugaban
Najeriya Umar Musa Yar’aduwa ya bayyana haka sailin babban taron
baje kolin albarkatun mai da iskar gas a Abuja babban birnin
kasar.
Shugaba
yar’aduwa ya gano cewa, Najeriya a matsayinta dake kan gaba da
albarkatun mai da iskar gas a duniya,akwai bukatar ta zamo cikin
jerin takwarorinta na kasashen duniya
A dukkan
matakan da suka kamata.
Har ila
yau ya bayyana cewa yin hakan zai taimaka matuka.
wajan
inganta aikace aikacen fannin.
Daga
karshe shugaban ya duba albarkatun mai dana iskargas wadanda aka
baje kolinsu a babban dakin taro na kasa da kasa dake Abuja
babban birnin Najeriya.