Hukumar
lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa an samu nasarar
fatattakar cutar shan inna ko kuma polio daga kasar Somaliya, a
sakamakon rashin samun wani rahotan bullar cutar a cikin shekara
guda da ta gabata.
Hukumar ta
(WHO) ta bayyan lamarin a matsayin wata Babbar nasara wadda aka
cimma ta gami da taimakon mutan yan bada agaji da yawan su yakai
dubu goma.