Bincika
 

Shafi

Barka da zuwa Muryar Nijeriya ............................ Sashen Hausa

Turo E-Mail

Tel: 234- 01- 8799428

 

Shugaban kasar Zumbabuwe Robert Mugabe ya zargi jam’iyun adawar kasar da yunkurin kulla makarkashiya da tsohuwar kasar da ta yiwa Zumbabuwe mulkin mallaka wato Burtaniya,domin kifar da gwamnatinsa. 

Shugaban dan shekaru 84 a duniya da yake fatan ganin an sake zabar sa a matsayin shugaban kasa waadin shekaru 5 masu zuwa.

Kazalika a wuri guda yana fuskantar kalubale daga tsohon ministan kudi a gwamnatinsa Mr Simba Makoni  kana da jagoran jam’iyar Movement for Democratic Change MDC Morgan Chingarai.

 

Home | Contact | VON | Contact Us | archive
Webmaster@voiceofnigeria.org :Change Password :VON Staff Sign Up
Copyright© 2007. All Rights Reserved Voice Of Nigeria. Developed by: VON ON-LINE

7255KHz 41m; 9690KHz 31m; 11770KHz 25m; 15120KHz  19m