Bincika
 

Shafi

Barka da zuwa Muryar Nijeriya ............................ Sashen Hausa

Turo E-Mail

Tel: 234- 01- 8799428

Yan majalisun kasar Kenya sun amince da kudirori guda biyu na farko wadanda za su haifar da dokar gudanar da mulki tare a tsakanin shugaba mai ci Mwai Kibaki da jagoran yan adawa Raila Odinga. 

Ita dai wannan kwaskwarima da aka yiwa kudirin tsarin mulkin kasar ta samar da ofishin faraminista da mataimaka guda biyu.

 

Home | Contact | VON | Contact Us | archive
Webmaster@voiceofnigeria.org :Change Password :VON Staff Sign Up
Copyright© 2007. All Rights Reserved Voice Of Nigeria. Developed by: VON ON-LINE

7255KHz 41m; 9690KHz 31m; 11770KHz 25m; 15120KHz  19m