Hausa Archive

 
Search Engine
 
 

Shafi.......................... Nijeriya ............... Afrika............... labaran duniya

Barka da zuwa Muryar Nijeriya ............................ Sashen Hausa

Turo E-Mail

 

Shugaban kasar Kenya `Mwai Kibaki tare da fira minister da ke shirin fara aiki Raila Odinga na gudanar da zaman ganawa na musamman. 

Zaman ganawar dai ya kasance na farko tun bayan lokacin da suka rattaba hannu ga shirin samar da gwamnati da zata raba madafun iko. 

Tuni dai Mr Odinga ya bayar da haske ga mambobin majalisar dokokin na jam’iyun guda biyu da su gudanar taron fahimtar juna kafin zaman da majalisar za ta yi a ranar Alhamis.

 

 

 
 
 

Home | Contact | VON | Contact Us | archive
Webmaster@voiceofnigeria.org :Change Password :VON Staff Sign Up
Copyright© 2007. All Rights Reserved Voice Of Nigeria. Developed by: VON ON-LINE

7255KHz 41m; 9690KHz 31m; 11770KHz 25m; 15120KHz  19m